Batiri
From Wiktionary, the free dictionary
Remove ads
Batiri wani na'ura ne dake ba kayan lantarki wuta.[1]
- Suna jam'i. Batira
Misalai
- Batirin motana yayi sanyi
- Zan siyo batiri a kasuwa
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads