Tef
From Wiktionary, the free dictionary
Remove ads
Tef Wani irin dogon kaya da tsiri da ake amfani da shi wajen liƙe kaya. [1]
Misalai
- Yi amfani da tef ka kulle kwalin
- Na liƙe buhu da tef
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads