From Wikipedia, the free encyclopedia
Abu hurairah (Larabci: عبد الرحمن بن صخر الدوسي; 602–679),Abulrahman dan sakar Aldausi, amman amfi sanin shi da Abu Hurairah, ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine sahabin da yafi kowa yawan haddace hadisan Annabi, Hurairah sunan mage ne da'ake kiran shi da ita, saboda saban da yayi da mage.
Abu Hurairah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tihamah (en) , 602 |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Wadi al-'Aqiq (en) , 679 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Maimoona binth Safeeh |
Abokiyar zama | Bisra bint Ghazwan (en) |
Yara | |
Ahali | Karim ibn Sakhr (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.