From Wikipedia, the free encyclopedia
Babajide Sanwo-Olu ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyar1965) miladiyya. a jahar Legas (Lagos).
Babajide Sanwo-Olu | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Akinwunmi Ambode | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Babajide Olusola Sanwo-Olu | ||
Haihuwa | Lagos, 25 ga Yuni, 1965 (59 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Ibijoke Sanwo-Olu | ||
Karatu | |||
Makaranta |
London Business School (en) John F. Kennedy School of Government (en) Jami'ar Lagos | ||
Matakin karatu | Master of Business Administration (en) | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
.
Gwamnan jihar Legas ne daga shekara ta 2019 (bayan Babatunde Fashola).
.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.