Yarbanci
Yaren Niger-congo da ake yi a yammacin Afirka From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
. Harshen Yarbanci ko Yoruba harshe ne dake da asali a Najeriya, Benin, da Ghana.




A Najeriya ana samun mafiya yawan yarbawa wadanda sune ke magana da harshen a garuruwan yankin kudu maso yammacin kasar wato: Legas, Ogun, Oyo, Ekiti, Ondo, Osun, Kwara da wani bangare a jihar Edo.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads