From Wikipedia, the free encyclopedia
Edelbert Dinha (an haife shi a ranar 13 ga watan Maris 1973 a Salisbury ) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.
Edelbert Dinha | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Harare, 4 ga Maris, 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Yana aiki a Shumba Sports Management. Shi ne wakilin Archford Gutu da Rodreck Mutuma. [1]
Ya kasance memba a kungiyar kwallon kafa ta Zimbabwe a shekarar 2006, wadda ta kare a mataki na karshe a rukuninsu a zagayen farko na gasar, wanda hakan ya sa ta kasa samun tikitin zuwa matakin daf da na kusa da karshe.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.