Ɗan Kasuwan Amurka From Wikipedia, the free encyclopedia
Elon Reeve Musk[1][2] FRS ( /I l ɒ n / EE -lon . An Haife shi a ranar 28 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya [1971], ya kasance shahararren dan kasuwa kuma mai sanya hannun jari.[3] Shi ne wanda ya kafa, kuma shugaban injiniyoyi (CEO) na SpaceX, [lower-alpha 1] Shugaba, kuma mai tsara kaya a kamfanin Tesla, Inc. Shine wanda ya kafa kamfanin The Boring Company (TBC); kuma tare da shi ne aka kafa Neuralink da OpenAI. Haka zalika, shi ne shugaban gidauniyar wato (Musk Foundation; kuma shi ne jagora (CEO) kuma mamallakin Twitter, Inc. Musk ya kasance wanda ya fi kowa kudi a duniya, dangane da ƙiyasin Bloomberg Billionaires Index da kuma jerin shahararrun masu kudi na mujallar Forbes,[6][7] da kimanin kudi dala biliyan $174 ya zuwa ranar 11 ga watan Nuwanban, 2022.[8][9][10]
Elon Musk | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
28 Oktoba 2022 - 5 ga Yuni, 2023 ← Parag Agrawal (en) - Linda Yaccarino (en) →
ga Yuli, 2016 -
2008 -
2002 -
Nuwamba, 2018 - Robyn Denholm (en) → | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | Elon Reeve Musk | ||||||||||||
Haihuwa | Pretoria, 28 ga Yuni, 1971 (53 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa |
Afirka ta kudu Kanada Tarayyar Amurka | ||||||||||||
Mazauni |
Bel Air (en) Saskatchewan (en) Kingston (en) Boca Chica (en) | ||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | Errol Musk | ||||||||||||
Mahaifiya | Maye Musk | ||||||||||||
Abokiyar zama |
Justine Musk (en) (2000 - 2008) Talulah Riley (en) (2010 - 2012) Talulah Riley (en) (2013 - 2016) | ||||||||||||
Ma'aurata |
Amber Heard (en) Grimes (en) Shivon Zilis (en) | ||||||||||||
Yara | |||||||||||||
Ahali | Tosca Musk (en) , Kimbal Musk (en) , Elliot Rush Musk (en) , Asha Rose Musk (en) da Alexandra Musk (en) | ||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||
Yare | Musk family (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
Jami'ar Pretoria Queen's University (en) Jami'ar Stanford Bryanston High School (en) Waterkloof House Preparatory School (en) Pretoria Boys High School (en) 1989) Smith School of Business (en) (1990 - 1992) University of Pennsylvania (en) (1991 - 1995) Digiri a kimiyya : physics (en) The Wharton School (en) (1992 - 1995) Bachelor of Arts (en) : ikonomi | ||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | Furogirama, injiniya, entrepreneur (en) , investor (en) da ɗan kasuwa | ||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||
Employers |
SolarCity (mul) PayPal (mul) (Disamba 1998 - SpaceX (en) (ga Yuni, 2002 - Tesla, Inc. (mul) (23 ga Afirilu, 2004 - OpenAI (mul) (11 Disamba 2015 - 2019) Neuralink (mul) (ga Yuli, 2016 - The Boring Company (en) (17 Disamba 2016 - | ||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||
Mamba |
The Planetary Society (en) Royal Society (en) PayPal Mafia (en) | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | agnosticism (en) | ||||||||||||
IMDb | nm1907769 | ||||||||||||
An haifi Musk a Pretoria, South Africa kuma ya taso a can. Ya halarci Jami'ar Pretoria kafin ya yi kaura zuwa kasar Canada a shekara ta 2017, inda kuma ya samu shaidar zama dan kasa ta hanyar sanadiyyar mahaifiyarsa. Ya fara karatu a jami'ar Queen's University shekaru biyu bayan komawarsa can, sannan anyi kishi transfer izuwa Jami'ar Pennsylvania inda ya samu digiri a fannin ilimin kasuwanci da physics. Ya koma birnin Carlifornia a shekarar 1995 don karatu a Jami'ar Stanford amma daga bisani ya cigaba da hidimar kasuwanci, inda suka kafa kamfanin softwaya wato Zip2, tare da wan sa Kimbal Musk. Kamfanin Compaq ta siye wannan software akan kudi dala miliyan $307 a shekarar 1999. Haka zalika a wannan shekara ne Musk suka kafa wani banki na yanar gizo, wacce daga bisani tayi maja da kamfanin Confinity a shekara ta 2000, inda ta zamo kamfanin PayPal. Kamfanin eBay ta siye Paypal a shekara ta 2002 akan kudi dala biliyan $1.5.[1][11]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.