From Wikipedia, the free encyclopedia
George Perry Floyd Jr. (1973 - 2020), wani Ba' amurke ne da wani dan sanda farar fata Derek Chauvin ya kashe shi, wanda ya durkusa a wuyan Floyd na kusan mintuna 8. Jama'a da dama dai sun fusata kan mutuwarsa, lamarin da ya haifar da zanga-zanga da dama domin dakile tashe-tashen hankula da nuna wariyar launin fata ga bakaken fata. A ranar 9 ga Yuni, 2020, wani malamin addinin Najeriya Isaiah Ogedegbe ya bi su don yin Allah wadai da kisan George Floyd, wanda ya bayyana "a matsayin bayyanar muguwar wariyar launin fata kwanan nan".[1]
George Floyd | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | George Perry Floyd Jr. |
Haihuwa | Fayetteville (en) , 14 Oktoba 1973 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
St. Louis Park (en) Minneapolis (en) |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | Minneapolis (en) , 25 Mayu 2020 |
Makwanci | Houston Memorial Gardens (en) |
Yanayin mutuwa | kisan kai (asphyxia (en) ) |
Killed by | Derek Chauvin (en) |
Ƴan uwa | |
Ahali | Terrence Floyd (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Jack Yates High School (en) Ryan Middle School (en) Texas A&M University–Kingsville (en) |
Harsuna |
Turancin Amurka Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | security guard (en) , rapper (en) , truck driver (en) , basketball player (en) da dan wasan kwaykwayo na fim din batsa |
Nauyi | 223 lb |
Tsayi | 193 cm |
Wurin aiki | Minneapolis (en) |
Mamba | Screwed Up Click (en) |
Sunan mahaifi | Big Floyd |
Artistic movement |
rapping (en) hip hop music (en) |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm11630651 da nm11618339 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.