Gombe (birni)
birni kuma ƙaramar hukuma a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Gombe karamar hukuma ce dake Jihar Gombe, a tsakiyar Arewa maso gabashin Nijeriya. Ita ce Babban birnin Jihar Gombe, kuma a nan ne fadar gwamnatin Jihar take, da wasu daga cikin manya manyan ma'aikatun gwamnati.[1] harma Fadar sarkin gari jihar ta Gombe yana a nan ne.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Gombe | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Jihar Gombe | ||||
Babban birnin | |||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 52 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gombe local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Gombe legislative council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle