From Wikipedia, the free encyclopedia
Hukumar Kwallon Kafa ta Togo ko kuma FTF ita ce hukumar kula da kwallon kafa a Togo. A shekara ta 2006, tawagar kwallon kafa ta Togo ta shiga karo na farko a gasar cin kofin duniya ta 2006 a Jamus.[1]
Hukumar kwallon kafa ta Togo | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | association football federation (en) |
Ƙasa | Togo |
Aiki | |
Mamba na | FIFA, Confederation of African Football (en) da Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka |
Mamallaki | Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka da Confederation of African Football (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1954 |
ftftogo.com |
Akwai manyan wasannin kwallon kafa guda 9 a Togo.
Fitattun kungiyoyin ƙwallon ƙafa na FTF.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.