From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibn Battuta (Hrsh-Lrbc|محمد ابن بطوطة; cikakken sunansa, ʾAbū ʿAbd al-Lāh Muḥammad ibn ʿAbd al-Lāh l-Lawātī ṭ-Ṭanǧī ibn Baṭūṭah; Larabci:|أبو عبد الله محمد بن عبد الله اللواتي الطنجي بن بطوطة) yarayu (February 25, 1368 ko 1369) musulmai ba abinda ɗan ɗan Moroko malamin addini kuma matafi wanda ya gano yankin duniyar medieva.[1] Tsawon sama da shekaru 30, Ibn Battuta ya ziyarci maf,i yawan duniyar musulmi da kuma ƙasashe da dama na waɗanda ba musulmai ba, waɗanda suka haɗa da Tsakiyar Asia, Kudu maso gabashin Asiya, Kudancin Asiya da China. A gabda karshen rayuwarsa, ya sadaukar da labaran bayanai akan tafiye tafiyensa, da akaiwa lakabi, da A Gift to Those Who Contemplate the Wonders of Cities and the Marvels of Travelling.
Ibn Battuta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tanja, 24 ga Faburairu, 1304 |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Fas, 1368 |
Makwanci | Tomb of Ibn Batutta (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | first wife of Ibn Battuta (en) (1325 - |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a | mabudi, masanin yanayin ƙasa, marubuci, cartographer (en) , qadi (en) , Ɗan kasuwa, traveler (en) da Islamic jurist (en) |
Muhimman ayyuka | The Rihla (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abu Abdullahi Muhammad bn Battutah ( /ˌɪbən bætˈtuːtɑː/ an haifeshi,a ranar 24 ga watan Fabrairu shekarata 1304 – zuwa1368/1369), [lower-alpha 1] wanda aka fi sani da Ibn Battuta, Balarabe ne mai binciken Berber kuma masani na asalin Maghrebi . [6] A cikin tsawon shekaru talatin, Ibn Battuta ya ziyarci yawancin Arewacin Afirka, Gabas ta Tsakiya, Asiya ta Tsakiya, Kudancin Asiya, Kudu maso Gabashin Asiya, Sin, da Iberian Peninsula.
Ibn Battuta yayi tafiya fiye da Wani Mai bincike acikin tarihin kafin zamani, totalling around 117,000 km (73,000 mi), surpassing Zheng He with about 50,000 km (31,000 mi) and Marco Polo with 24,000 km (15,000 mi).[7][8][9] There have been doubts over the historicity of some of Ibn Battuta's travels, particularly as they reach further East.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.