Liu Xiaobo
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Liu Xiaobo (Sinanci: 刘晓波, 28 Disamba 1955 - 13 Yuli 2017) mashahurin malamin kasar Sin ne, masanin wallafe-wallafen, dan kare hakkin Dan-Adam, kuma dan falsafa; ya samu kyautar Nobel ta zaman lafiya a shekarar 2010.[1] Wasu sun kira shi "Nelson Mandela na kasar Sin". An tsare shi a zaman fursunoni na siyasa a Jinzhou, Liaoning.
Liu Xiaobo | |||
---|---|---|---|
2003 - 2007 ← Liu Binyan (en) - Zheng Yi (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Changchun (en) , 28 Disamba 1955 | ||
ƙasa | Sin | ||
Harshen uwa | Sinanci | ||
Mutuwa | First Affiliated Hospital, China Medical University (en) , 13 ga Yuli, 2017 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Gastroenteritis) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Liu Xia (en) (Nuwamba, 1997 - 13 ga Yuli, 2017) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
High School Attached to Northeast Normal University (en) Peking University (en) Jilin University (en) (1977 - 1982) Bachelor of Arts (en) Beijing Normal University (en) (1982 - 1984) Master of Arts (en) Beijing Normal University (en) (1986 - 1988) Doctor of Philosophy (en) : literary studies (en) | ||
Thesis director |
Huang Yaomian (en) Tong Qingbing (en) | ||
Harsuna | Sinanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | maiwaƙe, marubuci, Mai kare ƴancin ɗan'adam da literary critic (en) | ||
Mahalarcin
| |||
Employers |
Columbia University (en) Johns Hopkins University (en) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Imani | |||
Addini | mulhidanci |
A ranar 26 ga watan Yuni 2017, an ba shi labaran jinya bayan an gano shi tare da ciwon hanta kuma ya mutu a ranar 13 ga Yuli a shekarar 2017.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.