From Wikipedia, the free encyclopedia
Ranveer Singh jarumi ne a masana antar shirya fina finai ta Bollywood dake a kasar Indiya ana masa inkiya da Rambo.
Ranveer singh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mumbai, 6 ga Yuli, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Deepika Padukone (14 Nuwamba, 2018 - |
Karatu | |
Makaranta | Indiana University (en) |
Harsuna | Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo da rapper (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | Ranveer Singh |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm3828984 |
Ranveer Singh an haife shi a ranar 6 watan July shekarar 2018, mahaifin sa Mr jagjit Singh bhavnani, mahaifiyar sa Mrs Anju Bhavnani a Mumbai na garin Maharashtra a kasar indiya.
Ranveer Singh Yana da matar aure Mai suna Deepika Padukone sun Yi aure a watan nawamba na shekarar dubu biyu da goma Sha takwas a ranar Sha hudu ga watan.[1]
Ranveer Singh jarumi ne a kasra indiya a masana antar shirya fina finai ta kasar, ya fara aiki ne a matsayin mataimakin Mai Bada umarni daga baya ya koma yazama jarumi ya Sami kyautar Wanda yafi kowa a Maza a fannin jarumta a 56th awad na fina finai da Akai, Wanda a Wani fim din shi ya fito a matsayin bitto Sharma.[2]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.