Ƙuraishawa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ƙuraishawa
Remove ads

Kuraishawa ko Quraish [1] ƙabila ne mafiya rinjaye a Makka a kan bayyanar da addini na Musulunci.

Quick facts Yankuna masu yawan jama'a, Kabilu masu alaƙa ...
Thumb
Gonah Ƙuraishawa
Quraishawa kuma sunan Sura ne a cikin Alkur'ani .

Ƙabilar da Annabin Musulunci Muhammadu ya fito kuma ita ce ta haifar da adawa ga saƙon nasa. Ba da yawa daga cikin wannan ƙabilar suka bi Musulunci ba.

Remove ads

Manazarta

Majiya

Sauran yanar gizo

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads