Manzo

From Wikipedia, the free encyclopedia

Manzo
Remove ads

A addinance, Manzo ko Ma'aiki (namiji ko mace) :Mutum ne da ake dauka cewa yana da alaka da wani ubangiji kuma yana isar da sakon wannan ubangijin ne, wanda yake matsayin dan sako tsakanin zuwa ga mutane kuma ya rika isar da sakonni ko koyarwa daga wannan ubangijin. Ana kiran wadannan sakonnin da wannan manzo ke kawo wa da manzanci ko wahayi.

Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Thumb
Manzo

A musulunce kuwa, Allah ne ke aiko manzo ga al'umma ko dukkan Duniya baki ɗaya Dan suyi gargadi da janyo al'umma daga ɓata. Manzo na ƙarshe da Allah ya aiko shine Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi da iyalansa da sahabbansa.

Remove ads

Annabawa da Manzannin Allah waɗanda aka ambata a cikin Alqur'ani mai girma

Ga Annabawa da Manzanni da suka zo a cikin Alqur'ani mai girma kamar haka:

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads