Abdullahi ibn Abdul-Muttalib

From Wikipedia, the free encyclopedia

Abdullahi ibn Abdul-Muttalib
Remove ads

Abdullah dan Abd al-Muttalib larabci عَبْد ٱلله ٱبْن عَبْد ٱلْمُطَّلِب| Abdullahi dan Abd al-Muṭṭalib, ya kasance Mahaifi ga Annabi Muhammad S.A.W, shi da ne ga Abdul-Muttalib dan Hashim da kuma Fatimah yar Amr yar kabilar Makhzum.[1]

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Thumb
garinsu abdullahi

Ya auri Amina yar Wahb.[2][3] kuma, Annabi Muhammad shine ɗansu ɗaya tallin ƙwal.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads