Adamu Muhammad Bulkachuwa
Dan Siyasar Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Adamu Muhammad Bulkachuwa (An haife shi a ranar 16 ga watan Afrilun, shekara ta 1940) ɗan siyasan Nijeriya ne kuma sanata a yanzu mai wakiltar gundumar sanata ta Bauchi ta arewa, an zaɓe shi ne a matsayin sanata a lokacin babban zaɓen Nijeriya na shekara ta 2019 a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressive Congress (APC).ya kasance Tsohon dalibin jami’ar Ahmadu Bello ne. [1]
Remove ads
Rayuwar mutum
Bulkachuwa matar mai shari’a Zainab Adamu Bulkachuwa, Shugaban Kotun Daukaka Kara ta Najeriya, a Abuja. [2]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads