Alassane Ouattara
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Alassane Ouattara (lafazi: /alasan watara/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran ɗaya ga watan Janairu a shekara ta 1942 a Dimbokro, Côte d'Ivoire.[1]

Alassane Ouattara shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga shekarar 2011 (bayan Laurent Gbagbo).[2]
Remove ads
takaitaccen tarihin rayuwa
Aikinshi a ma'aikatar kudi
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads