Ali Saibou
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ali Saibou ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekarar 1940, a Dingajibanda, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 2011, a Niamey, Nijar. Ali Saibou shugaban ƙasar Nijar ne daga watan Nuwamba 1987, zuwa watan Afrilun shekarar 1987, (bayan Seyni Kountché-kafin Mahamane Ousmane).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads