Aliyu Ibn Abi ɗalib
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي, Ya rayu daga 15 ga watan Satumba shekarar 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.


Remove ads
Halifanci
Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shi kaɗai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, yayi mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi ɗan sa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).
Haihuwa
An haife shi 15 ga watan Satumba shekarar 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Ɗan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.
Remove ads
Bibiliyo
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads