Antatika

nahiya From Wikipedia, the free encyclopedia

Antatika
Remove ads

Antarctica Antatika, shi ne yankin duniya na bakwai kuma na ƙarshe da a ka gano, bayan Afirka, yankin ya nada matuƙar sanyi kuma da matuƙar iska ta yadda kwata-kwata ba'a samu mutane 'yan asalin wajen ba, sai dabbobi da tsuntsaye da kuma gansa kuka, shi ne yankin duniya wanda yafi kowanne daidaiton kasa.[1][2] Sanyin yankin ya kai degiri −89.2 °C zuwa (−128.6 °F) kai harma fiye da haka, kusan −94.7 °C (−135.8 °F an auna hakan ne daga sararin samaniya).[3]

Quick facts General information, Gu mafi tsayi ...
Thumb
Antarctica
Thumb
antatica
Thumb
antartica

Antatika shi ne yankin nahiya a duniya na ƙarshe da'aka gano, sai a shekarar (1820) bayan wani mai yawon buɗe ido ɗan ƙasar Rasha yayi balaguro zuwa yankin]] mai suna Fabian Gottlieb von Bellingshausen da Mikhail Lazarev a wani jirgin ruwa

Remove ads

Rayuwa

Thumb
Panju a Nahiyar Antarctica

Nahiyar Antatika turawa sun mallake yankin.[4] meaning "opposite to the Arctic", "opposite to the north".[5]Amma sun saka dokar hana diban ma'adanan kasar wajen, mafi yawan abu masu rai a Nahiyar tsuntsayen teku ne mai suna Panju[6][7][8][9][10]

Canjin suna

Asali ana kiran yankin ne da suna Terra Australis sai daga baya aka maida shi Antatika[11][12] Amma an fara kiran sunan ne a shekarar (1890s).[13]

Tarihi da kuma bincike

Masu fili da ƙasa a Antatika sun haɗa da Birtaniya da Japan da kuma Amurka

Dabbobi

Diddigin bayani

Diddigin bayanai na waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads