kamfanin fasaha ta Amurka From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Apple Inc. Kamfanin fasaha ce na haɗaka a kasashe daban daban wanda babban, cibiyarsu ke a Cupertino, California a kasar Amurka wanda sun kware a kere-kere, ingantawa da kuma sayar da kayan zamani kamar komputoci, wayar hannu, software da kuma harkokin yanar-gizo na zamani. Kamafanin Apple yana daya daga cikin manya-manyan kamfanoni a kasar Amurka.[1]wanda suka hada da kamfanin Amazon, Google, Microsoft da kuma Facebook.[2][3].
An samar da kamfanin Apple a shekarar alib 1976 wanda Steve Jobs, Steve Wozniac da Ronald Wayne suka kirkireta. Kamfanin Apple sunyi fice wajen kere-kere wanda ke tafiya da zamani kamarsu iPhone, iPad, Macbook da sauransu, Wanda Steven Cook ke shugabanta tun shekarar 2011.[4].
Kere-kere
Kamfanin sunyi fice a wajen kere-kere na yayi, da na zamani wanda suka hada da;
Wayar hannu ta iPhoneFadaddar Wayar iPadWayar hannu - iPhone, iPad,