Software

From Wikipedia, the free encyclopedia

Software
Remove ads

Software daya ne daga cikin bangare na na ura[1] mai kwakwalwa, wato (computer) wannan ɓangaren da ba'a iya taɓawa sai dai kawai a gani, (you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan kamar sauwake samanun alaka da kayan da ke cikin naura. ta hanyan sauwaka ayyuka. rabe-raben software: (1) Software na likau (application software) (2) Software na naura (system software)

Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Thumb
Yanda software ke aiki
Thumb

misalin software na likau microsoft office word, corel draw, adobe reader, visual studio, auto card da sauran su. misalin software na nauura Microsoft Windows operating system, Linus Operating system, Unix Operating system da Mac Operating system. waɗannan sune operating system guda hudu da aka fi sani kuma akafi amfani dasu a wurin masana kimiyya daban - daban.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads