Benedicta Gafah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Benedicta Gafah (an haife ta 1 ga watan Satumba 1992) yar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Ghana kuma mai shirya fim.[1] An fito da ita a finafinan Ghallywood da Kumawood wanda ya haɗa da "Mirror Girl", "Azonto Ghost" da "April Fool".[2] Ita ce alamar siginar Zylofon Media.[3][4]
Remove ads
Filmography
- Mirror Girl
- Odo Asa
- April Fool
- Poposipopo
- Devils Voice
- Azonto Ghost
- Kweku Saman
- Adoma
- Agyanka Ba
- Ewiase Ahenie
- I Know My Right
- Agya Koo Azonto
Kyauta
Benedicta ta fara ba da sadaka ga mabukata da zawarawan Gidan Marayu na Sarki Jesus a 2014. Ta kai ta kan tituna don raba kayan abinci, sutura, da sauransu kowane Disamba ga yaran titi. A halin yanzu tana gudanar da gidauniyar Gafah don taimakawa mabukata.[5][6]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads