Kairo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Birnin Kairo, da turanci Cairo, Larabci Alqahira. Birni ne dake a lardin Kairo, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin ƙasar Misra kuma babban birnin lardin Kairo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 20,439,541 (miliyan ashirin da dubu dari huɗu da talatin da tara da ɗari biyar da arba'in da ɗaya). An gina birnin Kairo a ƙarni na goma bayan haihuwar annabi Isa (AS).



Remove ads
Hotuna
- Alkahira, Birnin Hasumiyoyi Dubu
- Kogin Nilu
- Tashar jirgin kasa ta birnin
- Tsibirin Gezira
- Cairo babban birnin kasar
- -Muizz Street, Old Alkahira, al-Qāhirah
- College of Islamic and Arab Studies Fayoum
- Ain Shams New Pediatrics Hospital
- Gidan Tarihi, Cairo Misra
- Wata gadar sama a Cairo babban birnin ƙasar
- Shataletalen Taler harb a Cairo, Misra
- kogin nilu ya ratsa ƙasar
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads