Nil
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Kogin Nil ya na da tsawon kilomita dubu hudu da dari daya da tamanin (4,180). Zurfinta aruba’in kilomita (3,400,000) a kasa.




Ta bi cikin Tanzaniya, Uganda, Rwanda, Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Kenya, Ethiopia, Eritrea, Sudan ta Kudu, Sudan da Misra zuwa Bahar Rum ta bi Deltan Nil.
Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Juba, Khartoum, Kairo, Alexandria.
Remove ads
Hotuna
- Kogin a Luxor
- Kogin Nilu a Aswan
- Kogin Nilu a birnin Cairo
Manazart
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads