Chigozie Ogbu

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Chigozie Ogbu masanin ilimin Najeriya ne kuma babban mataimakin shugaban jami'ar jihar Ebonyi a halin yanzu. Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ne ya nada shi a madadin Farfesa Francis Idike.

Quick facts Rayuwa, ƙasa ...

Manazarta

[1][2][3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads