Christabel Ekeh
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Christabel Ekeh (an Haife ta a ranar 16 ga watan Oktoba, 1990) 'yar wasan Ghana ce kuma abar koyi.[1] Ta yi fice a fina-finan Ghana da Najeriya sama da tamanin.[2]
Remove ads
Sana'a
Ekeh ta fara sana’arta a matsayin abae koyi (model) kuma ta halarci gasar kyau, Miss Malaika Ghana 2008 kuma ta samu matsayi na biyu.[3]
Aikin wasan kwaikwayo ta fara ne lokacin da ta fito a cikin fim ɗin 'yan mata na Kwaleji (Nigerian movie College Girls).[4]
Filmography
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads