Daoud Abdel Sayed

From Wikipedia, the free encyclopedia

Daoud Abdel Sayed
Remove ads

Daoud Abdel Sayed ( Larabci: داود عبدالسيد ) darekta ne kuma marubucin fim na Masar. An haife shi a birnin Alkahira a shekara ta 1946. Ya fara ne a matsayin mataimakin Youssef Chahine a The Land. Ya yi fina-finai da yawa da aka yabawawa.[1], kuma ya sami lambobin yabo na duniya da yawa musamman don shirin sa na The Land of Fear wanda aka yi a cikin 1999.

Quick facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Thumb
Daoud Abdel Sayed
Thumb
Daoud Abdel Sayed
Remove ads

Rayuwar farko

Thumb
Daoud Abdel Sayed

An haife shi a cikin dangin 'yan Koftik a Alkahira, Abd El-Sayed ya kammala karatunsa a 1967 daga Cibiyar Fina-Finai mafi girma a Alkahira a matsayin darektan fim.[2] Daoud Abdel Sayed ya fara aikinsa a matsayin mataimakin darakta a muhimman fina-finai kamar " Al Ard " na Youssef Chahine, "Al Ragol Al Lazy Faqad Zaloh" na Kamal El Sheikh da "Awham El Hob". Duk da haka, ya gano cewa aikin mataimakin darakta ba nasa ba ne domin yana da babban buri kamar shirya fina-finai da samar da fina-finansa: “Wannan aikin ba nawa ba ne domin yana buƙatar a mai da hankali sosai, aabin da ba ni da shi. ".

Remove ads

Fina-finai

  • The advice of a wise man on the affairs of the village and education (1975)
  • Working in the field (1979)
  • On people, prophets and artists (1980)
  • The Vagabonds (1985)
  • Looking for Sayed Marzouk (1990)
  • Kit Kat (1991)
  • Land of Dreams (1993)
  • The Stolen joy (1994)
  • Land of Fear (1999)
  • A Citizen, a Detective and a Thief (2001)
  • Messages from the Sea (2010)
  • Extraordinary Abilities (2015)

Manazarta

Karin Karatu

Hanyoyin Hadi na waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads