Daura
birni, Masarauta kuma ƙaramar hukuma a jihar Katsina, Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Daura wata ƙaramar hukuma ce wacce take a cikin jihar Katsina, a Arewacin Najeriya. Masarautar Daura ta hada da wasu ƙananan hukumomi da suke kewaye da ita waɗanda suka haɗa da Daura, Baure, Zango, Sandamu, D








Remove ads
Tarihi
Tarihin Daura ya fara ne daga lokacin da wasu mutane daga gaɗaya rira wanda take garin Katsina a yanzuɗanda shin jaɗa gorin wani Namangi, ya kasance mutum ne mai daraja wanda ya taba shan kaye a waken takarar sarautar daura. Ya kuma yanke shawara ya koma da zama a wani karamin gari kusa da karaye, wanda ake kira kardozama.[1] Ya kasance yana zuwa bakin wani kogi a cikin garin inda ya gano cewa lallai wajen zai yi dadin zama.Ya samu fili a wajen kuma ya gina gida. Zai huta a gidan na wasu lokuta Sannan ya wuce karaye. A haka ne har aka far kiran wajen da suna daurawa. Wannan shine asalin tarihin kauyen daura.[1] Garin baida katanga da ta zagaye shi, saboda tayi kusa da karaye sosai, kuma duk lokacin da za a kuma buga tambarin sarauta, mutanen cikin garin daura zasu garzayo cikin karaye saboda su samu tsaro. [1]
Remove ads
Kauyuka
Ta hada iyaka da magajin gari da taurawa kafin ginin challawa gorge Dam, kauyen yola, kauyen ma, da kuma magajin hajj ta kudu, yamma, gabas da kuma arewa.
Ƙauyen Daura ya gunshi Gundumomi guda shida:
1- Daura Cikin Gari
2- Daura Mai Ruwa
3- Gatarawa
4- Alfawa
5- Kwari
6- Daura Saƙo[1]
Bibilyo
- G. Karaye, Ibrahim, J. Philip, Shae. History of karaye. ISBN 978-125-341
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads