Didier Deschamps
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Didier Deschamps (an haife shi a shekara ta 1968 a garin Bayonne, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1989 zuwa shekara ta 2000.
Remove ads
Hotuna
- Didier
- Didier
- Didier a shekarar 2018
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads