E

From Wikipedia, the free encyclopedia

E
Remove ads

E (e lafazi|iː, jam'i eee)[1] itace harfa ta biyar daga cikin bakaken da ake amfani dasu wurin rubuta mafi karancin sauti na kalamin magana. Kuma itace na biyi a vowel daga Bakaken Turanci da kuma ISO basic Latin alphabet. Yana daga cikin bakaken da akafi amfani dasu acikin harsuna daban-daban, wadanda suka hada da Czech, Danishawa, Dutchawa, Turanci, Faransanci, Jamusanci, Hungariya, Latanci, Latvianci, Norwegian, Ispaniya, da kuma Swedish.[2][3][4][5][6]

Quick facts Character (en), Iri ...
Thumb
Babban E
Thumb
kalmar E babba da karama
Remove ads

Anazarci

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads