Harshen Turanci

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Toli (Toli) yare ne na Gbe na ƙasar Benin . Ethnologue ya ƙidaya shi da Alada a matsayin yarukan Gun, to amma Capo a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da takwas (1988) ya ɗauke shi ɗaya daga cikin yarukan Phla-Pherá.

Quick facts Tɔli, Dangin harshen ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads