FC Barcelona
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
kulub din kwallon kafa na Barcelona (furucci.ca|fubˈbɔl ˈklub bəɾsəˈlonə|-|Futbol Club Barcelona) An san su da suna Barcelona ko da Barça (IPA-ca|ˈbaɾsə), kulub ɗin kwararrun kwallon kafa ne wanda ke zaune a Barcelona, Catalonia, Spain.























An kafa kungiyar a shekara ta( 1899), daga wasu kungiyar yan'kwallon kafa daga Swiss, turawa dana Catalan, wanda Joan Gamper ke jagorantar su, kungiyar ta zama wata abun nuni a al'adar mutanen Catalan da Catalanism, duk da taken ta "Más que un club" ("Mun wuce kulub kawai" da turanci "More than a club"). Barcelona ba kamar sauran kungiyoyin kwallon kafa bace, Masu goyon baya suke da kungiyar da kuma kula da ita. Barcelona ne kulub na( 3 ), da tafi kudi a duniya, da arzikin $4.07 billion, ana samun kudin shiga, sama da €648.3 milliyan a duk shekara.[1][2] wakan Barcelona ita ce "Cant del Barça", wanda Jaume Picas da Josep Maria Espinàs suka rubuta.[3]

A gasar gida, Barcelona ta lashe (25), La Liga,( 30) Copa del Rey (13) Supercopa de España,( 3), Copa Eva Duarte, da (2), Copa de la Liga kufuna , kuma ta zama babu kulub din da takaita yawan kufukan da aka lissafo a hudun karshe a Spain. A Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta duniya, Barcelona ta lashe kyautuka( 20) na nahiyar Turai da duniya:( 5), UEFA Champions League titles, a record 4 UEFA Cup Winners' Cup, a joint record( 5), UEFA Super Cup, a record( 3) Inter-Cities Fairs Cup, da kuma a rikodin haɗin gwiwa (3) FIFA Club World Cup.[4] Barcelona ita ce na farko a Jerin kungiyoyin kwallon kafa a shekarun (International Federation of Football History & Statistics) Club World Ranking for (1997 zuwa 2009 da 2011 zuwa 2012 da 2015) [5][6] kuma ayanzu itace ta biyu a duniya UEFA club rankings.[7] kulub din tana hamayya sosai da kulub din Real Madrid tun da dadewa; wasanni tsakanin su shi ake wa lakabi da El Clásico.
Barcelona na daga cikin kungiyoyin kwallon kafa dake da mabiya baya da yawa a duniya, kuma kulub din na da mafi yawan masu goyon bayan ta a kafar sada zumunta (social media).[8][9][10] Yan'wasan Barcelona sunfi ko wanne yan'wasan kulub yawan lashe Ballon d'Or awards da guda goma sha daya (11), daga cikin wadanda suka lashe akwai Johan Cruyff, haka madai sune sukafi yan ko wacce kulub yawan lashe FIFA World Player of the Year awards da guda (7), daga cikin wadanda suka lashe akwai Ronaldo, Romário, Ronaldinho, da Rivaldo. shekara ta ( 2010) ,yan'wasa uku da suka taso ta academi din kulub din wato (Lionel Messi, Andrés Iniesta, da Xavi) an zabe su a matsayin best players a duniya a FIFA Ballon d'Or awards, an unprecedented feat for players from the same football school.
Barcelona is one of three founding members of the Primera División that have never been relegated from the top division since its inception a cikin shekara ta (1929),along with Athletic Bilbao and Real Madrid. Acikin shekara ta ( 2009),Barcelona became the first Spanish club to win the continental treble consisting of La Liga, Copa del Rey, and the UEFA Champions League, and also became the first Spanish football club to win six out of six competitions in a single year, by also winning the Spanish Super Cup, UEFA Super Cup, and FIFA Club World Cup.[11] a cikin shekara ta ( 2011), the club became European champions again and won five trophies. This Barcelona team,which won( 14) trophies in just( 4) years under Pep Guardiola, is considered by some in the sport to be the greatest team of all time.[12][13][14] Da samun nasararsu na cin kofin su na biyar a Champions League trophy on 6 June 2015,Barcelona tazama itace tafarko acikin kulub din Turai data samu yin nasarar continental treble har sau biyu. The highest paid sports team in the world,in November( 2018) Barcelona became the first sports team with average first-team pay in excess of £10m ($13.8m) per year.[15][16].
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads