Fatima bint Musa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Fatima bint Musa
Remove ads

Fatima bint Musa ( Larabci: فَاطِمَة بِنْت مُوسَىٰ, romanized: Fāṭima bint Mūsā ),kusan 790–816 CE,wanda aka fi sani da Fatima al-Ma'suma (Larabci: فَاطِمَة ٱلْمَعْصُومَة, romanized: Fātima al-Maʿṣūma ' Fatima'), diyar Musa al-Kazim (d.799) kuma 'yar'uwar Ali al-Rida (d.818 ),Imamai na bakwai da takwas a cikin Shi'a sha biyu. Wata matashiya Fatima ta bar garinsu na Madina a kimanin shekara ta 816 don ganin dan uwanta al-Rida a Merv,amma ta yi rashin lafiya a hanya kuma ta rasu a birnin Kum da ke kasar Iran a wannan zamani.Ana girmama ta ne a wurin ibadar Shi'a 'yan-sha-biyu,kuma haraminta na Kum babban wurin ibada ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Thumb
Fatima bint Musa
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Thumb
Fatima bint Musa
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads