Musa al-Qazim

From Wikipedia, the free encyclopedia

Musa al-Qazim
Remove ads

Musa bn Jafar,wanda aka fi sani da Al-Qazim (wanda ke sarrafa fushinsa) shi ne Imami na Shi'a na bakwai, bayan mahaifinsa Jafar bn Muhammad. Hakanan ana girmama shi sosai a tsakanin Ahlus-Sunnah, waɗanda suke masa kallon mashahurin malami. [1] [2] An sami rarrabuwa a cikin Shiaswa kan batun Imamanci . Ismaili sun ce Ismail ibn Jafar, babban ɗan Jafar ibn Muhammad ya kamata ya zama imami na gaba yayin da babbar ƙungiyar Jafari (ko 'Yan- sha-biyu ) suka ɗauki Musa bin Jafar a matsayin limami na gaba.

Quick Facts 7. Imam of Twelver Shiism (en), Rayuwa ...
Remove ads
Thumb
Zanen Imam Kadhim
Thumb
Imam Musa al-Kadhim (A.S.)
Remove ads

Manazarta

Loading content...
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads