Featureless Men
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Featureless Men (Larabci na Masar : رجال بلا ملامح translit: Regal bila Malameh aliases: Faceless Men)[1][2] fim ne da aka shirya shi a 1972 a ƙasar Masar wanda Mahmoud Zulfikar ya jagoranta. Taurarinsa Salah Zulfikar da Nadia Lutfi.[3]
An yi fim ɗin a cikin shekarar 1970, an sake shi a cikin gidan wasan kwaikwayo a shekarar 1972.[4][5] Fim ɗin karshe na Mahmoud Zulfikar ne kuma an sake shi bayan mutuwarsa.[6][7]
Remove ads
Takaitaccen bayani
Al'amuran sun ta'allaka ne akan (Ahmed) wanda ya kammala karatunsa a fannin injiniyanci. Ya san yarinyar dare (night girl), (Laila), ya faɗa soyayya da ita, ya gaya wa mahaifinsa cewa zai aure ta. Amma mahaifinsa ya ƙi amincewa da ita don ba ta cikin matakin zamantakewar sa kuma ta yi masa barazana kuma abubuwan da suka faru suna karuwa.
'Yan wasa
- Salah Zulfikar a matsayin Ahmed Fouad
- Nadia Lutfi a matsayin Laila
- Mahmoud el-Meliguy a matsayin mahaifin Ahmed, Fouad Omran
- Aida Kamel a matsayin Ferdoos
- Suhair Fakhri a matsayin Amina Kamel
- Seham Fathy a matsayin Tooha
- Badr Nofal a matsayin Hosni
- Toukhi Tawfik a matsayin Lamai
- Ezz El-Dine Islam a matsayin Shaker
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads