First Bank (Nijeriya)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
First Bank of Nigeriya, Wasu lokutan a na kiranta FirstBank, asusu ne na Najeriya, tare da kamfani dake alaka da kasuwanci wanda ke da babban ofishinsa a Lagos. Bankin shine mafi girman asusu a fadin Najeriya ta bangaran ajiyar kudaden da sukayi ajiya tare da ribansu a shekara. Yana aikine tareda wajajen kasuwanci 750 dake kasashen Afrika, tare da United Kingdom kuma akwai ofishinsu a Abu Dhabi, Beijing da Johannesburg suna tunanin hada halaka na kasuwanci tsakanin kasashen duniya. Ita asusu tafi kwarewa da kananan harkokin kasuwanci kuma bankin yana da mafi yawan kwostamomi a duk fadin tarayyar Najeriya. A 2015, The Asian Banker ta mika wa FirstBank the Best Retail Bank in Nigeria award wa shekara biyar.[1]


Remove ads
Bayani.

Ita asusun tana da dukiyoyi akalla NGN3.9 trillion ($12.2B kamar yarda aka samu a 2017, exchange rates).[2] Riban asusun kafin kudin haraji na watanni goma sha-biyu wacce karshensa yazo 31 Disamba 2015, itace NGN10.2 billion. Akalla mutane 1.3 million ne suke dashi babu takamemen me ita, dukkansu shareholders ne a cikinta.
Manazarta.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads