François Mitterrand

From Wikipedia, the free encyclopedia

François Mitterrand
Remove ads

François Mitterrand (lafazi: /feranswa miteran/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Jarnac, Faransa; ya mutu a shekara ta 1996 a Paris. François Mitterrand shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1981 zuwa shekarar 1995 (bayan Valéry Giscard d'Estaing - kafin Jacques Chirac).

Thumb
Mutum-mutumin François Mitterrand
Quick facts President of the French Republic (en), French co-prince of Andorra (en) ...
Thumb
François Mitterand tare da Kohl a shekarar 1987
Thumb
François Mitterrand a shekara ta 1981.
Thumb
Alain Rodet et François Mitterrand 1988.jpg (description page)
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads