Gabriel Jesus
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Gabriel Fernando de Jesus (an haife shine a 3 ga watan Afrilu na shekarar alif 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar kwallon kafa ta Premier League wato Arsenal da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Brazil .








Remove ads
Rayuwar farko
An haife shi ne a Sao Paulo, jesus ya girma a unguwar Jardim Peri, a cikin yanayi marar kyau kamar yadda mahaifiyarsa ta kasance uwa marar aure a gare shi da ’yan’uwansa biyu. Bayan ya fara buga wasan ƙwallon ƙafa ta titi, ya shiga kananan ƙungiyoyin a yankin, a ƙarshe yakasance a Associação Atlética Anhanguera.
Aikin kulob
Palmeiras

Manchester City

A ranar 3 ga watan Agusta na shekarar 2016, an sanar da cewa jesus zai rattaba hannu a kungiyar kwallon Kara ta Premier League wato Manchester City a watan Janairu na shekarar 2017 ya rattaba hannu kan kwantiraginsa da kungiyar har zuwa lokacin rani na 2021. City ta biya kudi £27 miliyan/€33 miliyan, da kari. An kammala canja wurin gabaɗaya a ranar 19 ga Janairu, 2017.[ana buƙatar hujja]
Arsenal
Remove ads
Ayyukan kasa da kasa

Salon wasa
Rayuwa ta sirri
Kididdigar sana'a
Kulob
- As of match played 12 November 2022
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads