Guangzhou

From Wikipedia, the free encyclopedia

Guangzhou
Remove ads


Guangzhou (lafazi : /kwantesehu/) Birni ne, da ke a Kasar Sin. Guangzhou tana da yawan jama'a 20,800,654, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Guangzhou a karni na uku kafin zuwan ko haifuwan annabi Isa(as)

Quick facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Baban birnine
Remove ads

Hotuna

Birnin Guangzhou birni ne mai bunkasuwa ta bangaren tattalin arziki. Hotuna na wasu sassan birni.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads