Henry Dickson
Gwamnan jihar Bayelsa, Nigeria From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Seriake Henry Dickson (an haife shi a 28 January 1966) Dan Nijeriya kuma Dan'siyasa. Yazama zaɓaɓɓen gwamna a Jihar Bayelsa dake kudu maso kudancin Nijeriya a 14 ga watan February 2012. Yakasance dan'majalisar wakilai tun daga 2007 had zuwa 2012.[1][2][3]
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads