Hungariya

From Wikipedia, the free encyclopedia

Hungariya
Remove ads

Hungariya ko Hangare[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Budapest ne. Hungariya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 93,030. Hungariya tana da yawan jama'a 9,772,756, bisa ga jimilla a shekarar ta 2019. Hungariya tana da iyaka da ƙasasen bakwai: Slofakiya a Arewa, Ukraniya a Arewa aso Gabas, Romainiya a Gabas da Kudu maso Gabas, Serbiya a Kudu, Kroatiya da Sloveniya a Kudu maso Yamma, da Austriya a Yamma. Hungariya ta samu yancin kanta a karni da tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Tutar Hungariya.

Daga shekara ta 2012, shugaban ƙasar Hungariya János Áder ne. Firaministan ƙasar Hungariya Viktor Orbán ne daga shekara ta 2010.

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads