Austriya

From Wikipedia, the free encyclopedia

Austriya
Remove ads

Austriliya ko Austrian, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Austriliya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (83,879)Austriliya tana da yawan jama'a (8,920,600) bisa ga jimillar a shekara ta (2020) Austriliya tana da iyaka da Jamus, Switzerland, Liechtenstein, Hungariya, Cak, Slofakiya, Sloveniya kuma da Italiya. Babban birnin Austriliya, Vienna ne.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Wurin zaman majalisar Australiya.
Thumb
Tutar Austriya.
Thumb
Thumb

Austriliya ta samu yancin kanta a karni da goma bayan haifuwar annabi Issa.

Remove ads

Hotuna

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads