Idris Wada

From Wikipedia, the free encyclopedia

Idris Wada
Remove ads

Idris Ichala Wada (an haife shi 26 ga watan Agustan na shekara ta 1950). matuƙin jirgi ne kuma ɗan siyasa mai ritaya ɗan Najeriya.[1] A ranar 9 ga watan Disamban shekara ta 2011, an zaɓe shi a matsayin gwamnan jihar Kogi na 3 , ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[2] Sai dai Yahaya Bello ne ya gaji Idris a ranar 27 ga watan Janairun 2016 bayan ya sha kaye a zaɓen gwamnan jihar Kogi na shekara ta 2015.[3]

Quick facts Gwamnan jahar kogi, Rayuwa ...
Thumb
idris wada
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads