Injiniyan software

From Wikipedia, the free encyclopedia

Injiniyan software
Remove ads

injiniya na software shine hanyar injiniya don Ci gaban da gyran na software.[1][2]Wasu masu gyra, wanda ake kira Injiniyan software, yana amfani da Tsarin ƙirar injiniya don gyran software da haɓaka ta.

Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Thumb
software engineer
Thumb
injiniyar software
Thumb
nintendo software

Kalmomin mai tsarawa da mai tsarawa sun mamaye Injiniyan software, amma suna nuna kawai fasalin gini na aikin injiniyan software na yau da kullun.[3]

Injiniyan software yana amfani da Tsarin ci gaban software, [1] wanda ya suka haɗa da ma'anar ta aiwatar da ita gwajin ta gudanar da ita kiyaye tsarin software da kuma kirkirar tsarin ci gaban Software din da kanta.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads