Italiya

From Wikipedia, the free encyclopedia

Italiya
Remove ads

Italiya ko Italia: kasa ce da ke a nahiyar Turai. Italiya tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i (301,338) Italiya tana da yawan jama'a (60,589,445) bisa ga jimillar a shekarar (2016).

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Majalisar Italiya.
Thumb
Tutar Italiya.
Thumb
kudin

Italiya tana da iyaka da Faransa, Switzerland, Austriliya, Sloveniya, San Marino kuma da Vatican. Babban birnin Italiya, Roma ne.

Hoto

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads