Italiyanci

From Wikipedia, the free encyclopedia

Italiyanci
Remove ads

Italiyanci yare ne wanda Turawan ƙasar Italiya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland, San Marino da kudancin Istriya dake ƙasar selvoniya Kroatiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai a Albaniya, Malta, Monaco da kuma wasu ɓangarori na ƙasar Faransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese) Montenegro (Kotor), da wasu ɓangarori ƙasar Girka (a tsibirin Ionian da Dodecanese). Harshen Italiyanci ya taka muhimmiyar rawa a ƙasashen arewacin Afrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ƙasashen Bosnia Herzegovina, Kroatiya , Sloveniya da Romainiya.[2][3]

Quick facts 'Yan asalin magana, Dangin harshen ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads