Osun

Jiha ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Osun
Remove ads

Jihar Osun jiha ce dake kasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 9,251 da yawan jama’a kimani miliyan hudu da dubu dari daya da talatin da bakwai da dari shida da ashirin da bakwai (jimillar shekarar dubu biyu da biyar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta dubu biyu da sha daya 2011 har zuwa yau ya sauka ya mika wa Adegboyega Oyetola.bayan ya samu nasarar cin zaben da aka gudanar. Mataimakiyar gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattijan jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye. [1]

Quick facts Kirari, Inkiya ...
Thumb
Itagun
Al'ummar Osun
Thumb
Lambar motar jihar Osun
Thumb
jihar Osun
Thumb
Al'ummar Osun

Jihar Osun tana da iyaka da jihohin hudu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.

Thumb
Tsofaffin Manyan gine gine a Osun
Thumb
Filin jirgin saman Osun

[2]

Remove ads

kananan Hukumomi

Jihar Osun nada kananan hukumomi guda talatin 30, Sune:

Ƙarin bayanai LGA, Headquarters ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads