Kabiru Gombe

Babba, Malamin Addinin Musulunci a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Kabiru Gombe
Remove ads

Sheik Muhammad Kabiru Haruna GombeSamfuri:Audt An haifi Malam a garin Kuri a Ƙaramar Hukumar Yamaltu Deba, da ke a jihar Gombe. Malam ya yi makarantar firamare a garin Gombe, a Islamiyya ta Izala a nan garin Gombe.[1] A nan ne Sheikh Kabiru Gombe ya samu haddar Al-Qur'ani mai girma tare da gyara karatunsa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a ƙungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azinsa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taɓa kasuwanci, sannan babban manomi ne. Malam Kabiru yana da mata huɗu da 'ya'ya da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya ka ga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa. Yana ɗaya daga cikin malamai masu kima a cikin al'umma kuma jama'a na son jin karatunsa musamman ma idan aka ce wa'azin ƙasa ne ko kuma irin karatu ko nasiha da ya shafi cikin gida ko akida

Quick facts Rayuwa, Haihuwa ...
Thumb
Kabiru Gombe
Thumb
malamin addini
Thumb
babban malamine arewa

ma'ana na auratayya).

Remove ads

Farkon rayuwa

Da'awa

Zargi

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads